Review All Gadget, Samsung Galaxy Note, Firmware/ Flash File, Auto Forward, Transfer from Note 7 to Computer/Mac, Transfer Data Contacts from HTC to Samsung, Chimera Tool Samsung

Jumat, 07 Oktober 2016

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna - do you know that every day there are new gadgets that are created, every gadget has its own way to use it, in blogs Review All Gadget we are reviewing gadgets from various brands ranging from spec, price and how to use the feature, now we are discussing iformasi that you are looking for El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna this information we collect from many reliable sources so that complete for you. please see.

Articles : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
full Link : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
Article Hausa,

You can also see our article on:


El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

Bismillahi..

Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.
Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.
Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bata, domin tabbatar da tsaro, da bin doka da oda, da zaman lafiya a jihar.
Kawo yanzu kungiyar, wacce ta sha yin fito-na-fito da hukumomi a baya, ba ta ce komai ba game da sanarwar.
Daruruwan mutane ne suka mutu lokacin da aka yi arangama a watan Disamba tsakanin 'yan kungiyar da sojojin Najeriya bayan sojin sun yi zargin cewa 'yan Shi'a sun yi yunkurin halaka shugabansu, Laftanar Janar Yusuf Buratai.
Sai dai 'yan kungiyar sun musanta zargin, suna masu cewa sojoji sun kashe dubban mabiyansu.
Hukumomi na tsare da Shugaban kungiyar Sheikh Ibraheem Zakzaky tun watan Disamba.
Za mu kawo muku karinh bayani nan gaba
Alhamdulillahi..



information El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna has been discussed

hopefully the information we provide with title El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna can provide more benefits for you.

well this information El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna we have finished, if you intend to bookmark or sharenya can use link https://almourasiloun2.blogspot.com/2016/10/el-rufa-ya-haramta-addinin-shi-jihar.html.

Tag : ,
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

2 komentar: